Blogger
Bashir Ahmad
On Blogger since: March 2010
Profile views: 107,752

My blogs

About me

GenderMale
IndustryCommunications or Media
OccupationJournalist
LocationFCT Abuja, Kano State, Nigeria
IntroductionNi haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
InterestsIna sha'awar zama babban mutum, wanda zan amfanar da addini na da kasa ta Nigeria.
Favorite moviesHausa movies (Kannywood) and Arabian movies
Favorite musicJarumai, Mujadala and Kamaruzzam (Yakubu Muhammad)
Favorite booksThe Holy Qur'an and Hadith and all Islamic books, Dictionary and science books
Google apps
Main menu