Blogger
INAMAFITA
On Blogger since: June 2009
Profile views: 4,645

My blogs

About me

GenderMale
IndustryCommunications or Media
OccupationBabban Editan Rediyo
LocationDogondutchi, DOULA, Niger
IntroductionBahaushen Hausa Souley Magé (dit Rejeto) ! Dan ra'ayin sauyi, kwararren dan jarida ne, kuma marubuci da ya yi karatu a makarantar horar da kwararrun yan jarida ta kasar Nijar (I.F.T.I.C) ya kuma rubuta littafen zube da na ilimi da kuma wakoki. An buga wasu daga cikinsu, wasu kuma na a kan hanyar bugawa. Ya rike makammai a cikin aikin jarida, kamar shugaban sashen Hausa da kuma babban Edita a rediyo Alternative. Haka kuma ya zama Edita a jaridar Hausa mai suna Dokin Karfe, ya kuma yi aiki a cikin jaridu hausa da dama, irinsu Ra'ayi, Gimbiya, kuma ana samu rubuce-rubucensa a cikin wasu jaridun Najeriya. Dan wasan kwaikwayo ne da ya fito a cikin fina-finai da dama, irinsu Delu, Warisha, Gari Yayi Zafi...haka kuma ya yi wasan kwaikwayo na rediyo, a Kakaki, BBC Medias Action da kuma cikin wasu furoje.
Favorite moviesBamako.
Favorite musicGargajiya
Favorite booksInda So da Kauna, Caprice du Destin, Gidan Mace, Sous l'Orage.
Google apps
Main menu