ganuwa
My blogs
| Gender | Male |
|---|---|
| Occupation | waka |
| Location | katsina, katsina state |
| Introduction | Ni dan asalin garin katsinan dokko dakin kara ne a kasar nageriya, kuma ina da kunya sannan kuma inasan zama da mai kunya mai kuma mutunci |
| Interests | Burina in zauna da masoyana lafiya |
| Favorite movies | Inasan kallon finafinan hausa domin kishin yarena |
| Favorite music | Ina mutukar san in saurari wakokin gargajiyar bahaushe |
| Favorite books | Ina mutukar san karanta litattafan hausa da tatsuniya |
All of the phone numbers have fallen out of your address book. Whose number do you look for first and why?
Gargajiyarmu ta hausawa da fulani
